Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Sheikh Aliyul Khawwas dake unguwar Maidile, Malam Kamalu Abdullahi Usman Maibitil, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su yawaita ibada...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Ikhwanil Musdafa, Malam Almuhammadi Akibu Sa’id Rijiyar Lemo ya ce, akwai abinda Allah ya hore masa wanda idan ya aikata shi...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’urrasul dake unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Ahmad Sorondinki ya ja hankalin al’umma da su rinka taimakawa marasa karfi a cikin watan Ramadan...