Sakamakon wasannin sada zumunta da a ka fafata a Kano. Dorayi Babba Lions -0 Ayaga Action-1 Dabai Warriors-1 Golden Bullet- 1 FC Yalwa-0 Kano Municipal-0 Dawaki...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano (CPC) ta rufe wasu gidajen abinci guda biyu sakamakon samun wasu daga cikin ma’aikatan su...
Kansila mai wakiltar mazabar Tudun Wuzurchi dake karamar hukumar birni, Mustapha Muhammad Sufi, ya kaddamar da aikin gyaran wata makarantar allo a unguwar Kabara wanda za...
A ranar Asabar 10 ga watan da mu ke ciki kungiyar kwallon kafa ta Super Strikers Rangaza za ta fara wasan farko a gasar kofin maraba...
Kungiyar kwallon kafa ta Gwale United ta samu tikitin Tofa Premier da One 2 tell 10 bayan nasara da su ka samu a wasan sun a...
Wani malami a tsangayar ilimi da sanin halayyar Dan Adam dake jami’ar Bayero Kano, Malam Idris Rogo ya ce, tsarin tsangaya shi ne yak e samar...
Babban limamin masallacin Juma’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abdulkadir Haruna ya ce, Najeriya na bukatar addu’o’in al’umma, domin samun zaman lafiya mai daurewa...
Limamin masallacin juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye, a karamar hukumar Kumbotso, Malam Zubair Almuhammady, ya yi kira ga al’umma da su tashi su...