An nada sabon mai unguwar Kududdufawa Usaini Ibrahim sakamakon murabus din mahaifinsa saboda rashin lafiyar da ya ke fama da ita. Nadin sabon mai unguwar, ya...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta yi gargadin daukar tsatstsauran mataki kan masu gidajen sayar da man fetur...
Shugaban kungiyar masu siyar da sinadarin hada lemon a jihar Kano, Abubakar Isah Muhammad ya ce, mutane sun dawo yin amfani da sinadarin lemo sakamakon gano...
Hukumar tattara kudaden haraji ta jihar kano ta rufe rassan Bankunan GT guda bakwai a fadin jihar Kano. Mai magana da yawun hukumar, Rabi’u Sale Rimin-gado...