Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba iyalan Kwamishin ‘yan sandan jihar, Alhaji Shu’aibu Yakubu su ka yi rashin mahaifin sa ba har da al’ummar musulmi baki...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council) ta samu nasarar kama wasu kayayyakin amfanin yau da kullum wadanda wa’adin...
Gwamnatin Kano ta bukaci kungiyar kwadago ta NLC da ta janye shirin ta na shiga yajin aiki. Gwamnatin jihar Kanon ta ce, ta gaza biyan mafi...
Kungiyar kwadago ta kasareshenjihar Kano NLC ta ce, ba gudu ba ja da baya kan shirin ta na tafiya yajin aikin gargadi daga ranar Alhamis mai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ja hankalin al’umma da su ci gaba da sanar da jami’an tsaro bayanan sirri kan wani motsi da su kaga...
Wani kwararren likita dake asibitin matsalar fitsari na Imam Urology a jihar Kano Dakta Atiku Adamu Muhammad ya ja hankalin al’umma da su guji shan Dan...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa reshen jihar Kano ta ce, sun shiga yajin aiki ne saboda rashin samun Hakkin yancin gashin kan su a jihar. Sakataren...