Limamin masallacin Juma’a na Ikhwanil Musdafa dake unguwar Rijiyar Lemo titin ‘yan Babura, ya ja hankalin mawadata su ciyar da masu karamin karfi a watan Ramadan,...
Al’ummar unguwar Sharaɗa Salanta dake yankin ƙaramar hukumar Birni, sun koka kan yadda ma’aikatan wutar lantarki KEDCO, su ka yanke musu wayoyin wuta, yayin da su...