Shugaban hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC, Pharmacist Shaba Muhammad ya ce, Za su ci gaba sa ido a...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillers, ta karbi Naira miliyan goma domin sanya alama ta sunan kamfanin Aspira Nig a jikin rigunan kungiyar. Shugaban Ƙungiyar Kwallon...
Kungiyar manyan makarantun gaba da sakandire a harkokin wasanni ta jihar Kano wato (KASHIGA) ta gudanar da taro, domin zama tsintsiya maɗaurin ki ɗaya a tsakanin...
Shugaban Ƙungiyar Kwallon ƙafa ta Kano Pillars, Surajo Shu’aibu Yahya Jambul, ya ce, akwai bukatar marubuta labarin wasanni su ƙara kaimi wajen shirya tarukan wayar da...
Ƙungiyar kwalejin fasaha ta Poly Technic haɗin gwiwa da makarantar koyon aikin gona a jihar Kano, sun shirya shiga yajin aiki a cikin watan Afirilu, matuƙar...
Hukumar tattara kudin haraji ta jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargin yana sayar da lamba ta jabu a kasuwar kauyen Darki. Jami’in hulda...
Shugaban wata makaranta mai zaman kanta a jihar Kano, Malam Nasiru Ghali Mustapha ya ja hankalin iyayen yara da su kula da tarbiyar da kuma ilimin...
Wani mutum mai lalurar kafa wato Gurgu ya ja hankalin al’umma masu nakasa da su nemi sana’ar dogaro da kai maimakon yin bara akan tituna. Mutumin...