Babban limamin masallacin Juma’a na Jami’urrasul dake unguwar Tukuntawa gidan maza a karamar hukumar Birni, Malam Abubakar Ahmad Sorondinki, ya ja hankalin al’umma da su guji...
Limamin masallacin Juma’a na Amirul Jaishi, Malam Aminu Abbas Gyaranya, ya ce, al’umma su guji alfasha da rigima a watan auzmin Ramadan domin lokaci ne ibada...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye, Malam Zubair Almuhammady ya yi kira ga mahukunta da su nemo hanyar da za su saukakawa...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya yi kira ga al’ummar da su ke kin daukar azumi sai...
Limamin masallacin Juma’a na Dorayi Babba bayan Kuntau, Malam Munzali Bala Koki ya ce, ana bukatar dukkan musulmi ya yi tattali wajen riskar azumin watan Ramadan...
Limamin masallacin Juma’a na Imran Bin Hussain Gaidar Makada ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Malam Abu Hisham ya ja hankalin al’umma da...
Kungiyar kwallon kafa ta jami’ar Wudil wato Wudil KUST ta yi canjaras da Wudil National Star. Yayin da FC Samba Wudil ta doke Wudil Super Eagles...
Masu horas da kungiyar kwallon kafa ta One to tell 10, Auwalu Dan Atete da Malan Bello, sun yabawa sauran takwarorin su masu horaswa da kuma...