Ɗan Darman ɗin Ringim, Alhaji Hafizu Usman Mahmud, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴan su, domin rayuwar su ta zama abar koyi...
Daya daga cikin limaman Haramin Makka Ka’aba, ya kawo ziyara hukumar Hisba saboda yadda suke samun labarin ta a can kasar Saudiyya. Dakarun Hisbar, domin girmamawa...
Wani matashi mai suna Abubakar Idris Danbare, ya tsinci Naira Dari Biyu da Hamsin a cikin Burodin da ya ke ci, yayin da ya ke shan...
Wata uwar gida mai suna Zinatu, ana zargin yayin da ake yi mata Rukiyya, ta kira sunan wani mutum tare da ikirarin maye ne shi a...
Wani masanin al’amuran aljanu da magungunan addinin musulunci a jihar Kano, Malam Abdullahi Idris Danfodio ya ce, Aljani yafi kowa karya a dukkanin halittar Allah, kuma...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA) ta ce, yajin aikin da ma’aikatan shari’a ke yi domin neman ‘yancin cin gashin kan su ya na...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam da jin kai ta Human Right and Community Service Initiation dake jihar Kano ta ce, matsalar kwacen waya ya samo asali...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta yi Allah wadai da yadda wasu daga cikin al’umma ke tsokanar matan da ke sanye da rigar Abaya. Mataimakiyar shugaban...
Al’ummar unguwar Kabara a yankin karamar hukumar birni dake jihar Kano, sun bukaci gwamnatin jihar da ta kawo mu su dauki, wajen ganin ta karasa mu...
Daraktan makarantar Islamiyya ta Ma’ahad Abulfatahi a yankin Sani Mainagge dake karamar hukumar Gwale, Nasiru Ghali Mustapha, ya ja hankalin iyaye da su rinka sauke nauyin...