Malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Musal Qasuyuni Sheikh Nasir Kabara, ya shawarci malamai da su zauna su yi duba akan abubuwan da suke faruwa...
Wata Kungiyar mai suna Alhuda Foundation dake Dorayi karama a jihar Kano ta ja hankalin kungiyoyi wajen shirya tarukan da za a fito da matsaloli tare...
Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce, yanzu haka ta na neman wani matashi mai suna Abba Dogo ruwa a jallo sakamakon zargin sa da cakawa wani...