Shugabar makarantar Abubakar Sadeek dake unguwar Ja’en a yankin ƙaramar hukumar Gwale Malama Maimuna Abubakar Abdullahi, ta shawarci iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu,...
Tsofaffin shugabannin kungiyar ci gaban unguwar Soron Dinki sun mika shugabancin kungiyar ga matasan unguwar domin ci gaba da kawo wa yankin ci gaba. Taron mika...
Sarkin Kogin yankin ‘Yan sama da ya yi iyaka da kananan hukumomin Kumbotso da Madobi Inusa Bala Ya ce, a lokacin da su na kananan yara...
Mai martaba Sarkin Rano Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa ya bukaci gwamnatin Kano da ta karasa musu aikin titin Kilomita biyar domin saukakawa al’umma zirga- zirga da...
Shugabar kungiyar dake tallafawa marayu da marasa karfi ta jihar Kano wato Holpi Hajiya Bilkisu Muhammad Rabi’u ta yi kira ga maza da su rinka karfafawa...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya ce, rundunar ‘yan sanda za ta rinka hukunci mai tsauri ga jami’inta da ta kama da karbar...
Kungiya kwallon kafa ta Fc Sheshe za ta koma daukar horo a rana Laraba 19-5-2021. Cikin sanarwar da mai horas da kungiyar, Aimani Sheshe, ya sanyawa...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA), Barrister Aminu Gadanya ya ce kungiyar su ta na goyon bayan matakin da kungiyar ma’aikatan Shari’a JUSUN...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Karkasara United dake karamar hukumar Tarauni ta ce a yanzu haka ta shirya tsaf, domin ci gabada da daukar horo a ranar...
A gasar cin kofin murnar auren Alhaza Rijiyar Zaki wanda ƙungiyoyi 16 za su fafata a wasan zagaye na biyu. Kano Lion da Ashafa Action Highlanders...