Limamin masallacin Juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda dake unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna, ya ja hankalin al’umma da su ci gaba kauracewa abubuwan da ba...
Kungiyar kwallon kafa ta Freedom Galaxy ta samu nasarar lashe kofi bayan da ta doke kungiyar kwallon kafa ta Malaga Indabawa a bugun daga kai sai...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi dake unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso, Dakta Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, rashin cin halal ke rusa al’umma...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta karamar hukumar Dawakin Kudu, Mai Sukari Tsakuwa, ya yi kira ga dukannin kungiyoyin kwallon kafar yankin da su hallara a taron...
Jami’an hukumar KAROTA sun saka rigar Hisba, yayin da su ka yi kamen wasu mata da ake zargin su na fakewa da bara su na yin...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kamo wani garjejen kato sanye da kayan mata, da sunan matashiyar budurwa ce mai Kawalcin mata a gidan Zoo. Hukumar...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa a jihar Kano Malam Ibrahim Abukabar Tofa ya ja hankalin al’ummar musulmi da su koma ga Ubangiji...
Limamin Masallacin Manzon Allah (S.A.W) dake birnin Madina Sheikh Abdullahi Bin Abdurrahman ya yi kira ga al’ummar musulmi da su ci gaba da bautawa Allah madaukakin...