Limamin masallacin juma’a na Alaramma Abubakar Ɗan Tsakuwa Mallam Abdulkareem Aliyu ya ce, kai ziyara ga gidajen ‘yan uwa a ranar Sallar Idi abu ne mai...
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Na biyu, ya ja hankalin al’ummar musulmai da su ƙara mayar da hankali wajen neman ilmin addinin dana zamani, domin ...