Tsofaffin daliban makarantar Sakandiren karamar hukumar Bunkure, sun koka kan yadda su ke fama da matsalar rashin kujerun zama da kayan koyo da koyarwa a makarantar...
Shugaban kungiyar Makarantu masu zaman Kansu ta Jihar Kano Malam Muhammad Alhaji Adamu ya ce, yin bikin ranar yara ta duniya na taka rawa wajen karawa...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, za ta fara hukunta masu tsokanar matan da su ka sanya riga Abaya. Babban kwamandan hukumar, Sheikh Muhammad Harun...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Human Right Network dake jihar Kano ta ce, za ta bibiyi hakkokin wasu ‘yan kasuwar Kantin Kwari da su ka...
Shugaban hukumar bada agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu dake jihar Kano Kwamared Sale Aliyu Jili, ya ce, ta hanyar taimakawa ne masu buƙata ta musamman...
Wata gobara ta tashi a cikin wata Kwantainar sayar da kayan Sanyi na sha a rukunin Kamfanoni dake unguwar Sharada a daren Laraba. Gobarar ana zargin...