Kungiyar ‘yan Bijilante ta kama wani katon Gardi da hijabi a cikin mata yayin sallar Asham a cikin wani masallaci dake yankin unguwa Uku ‘Yan Awaki....
Kungiyar tallafawa marayu da marasa gata ta jihar Kano ta ce, samar da hukumar marayu zai taimaka wajen ci gaba da tausayawa maraya a kano. Shugaban...