Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa JUSUN ta ce, ya kamata gwamnoni su tausaya masu jiran shari’a, su ba su ‘yancin gashin kan su domin su janye...
Wani matashi da ake zargi ya na da tabin hankali ya rotse ababen hawa ciki har da motar ‘yan sanda a unguwar Ja’en dake karamar hukumar...
Sakataren ƙungiyar bijilante na unguwar Ja’oji, Musa Isah Murtala, ya shawarci iyaye da su ƙara lura da shige da ficen ƴaƴan su, domin rayuwar ƴaƴan su...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kama wani matashi dan unguwar Zangon Dakata dake karamar hukumar Ungoggo wanda ake zargi da tarewa a gidan wata mata...
Wani masanin harkokin lafiya a jihar Kano Aliyu Ahmad Umar Satatima ya ja hankalin al’umma da su guji shan ruwan sanyi saboda zafin rana. Aliyu Ahmad...
Shugaban kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Ambasada Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya shawarci gwamnatin Nijeriya da ta sanya baki...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa JUSUN ta ce, ba alfarma su ke neman a yi musu ba hakkin su su ke bukata wanda doka ta ba...