Daga unguwar Yalwa dake yankin Goron Dutse, layin Ƴan Kaɗi bayan gidan malam Nasidi Abubakar, a karamar hukumar Dala, wani matashi mai suna Saddiqu mai laƙanin...
Wani magidanci mai sana’ar tukin babur dn Adadaita Sahu da ya fito tun safe ya ke aiki, an yi zargin wasu matasan ‘yan Adaidaita sahun a...
Hukumar Hisba ta jihar Kano na tuhumar wani matashi a karamar hukumar Bebeji da yunkurin dukan mahaifin sa. Tun da fari dai matashin, an yi zargin...
Shugaban kungiyar, Nadul Khair, Auwal Muhammad ya ce tashar Dala na daya daga cikin kafar da take basu goyon baya dari bisa dari a harkokin da...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Sheikh Aliyul Khawwas dake unguwar Maidile, Malam Kamalu Abdullahi Usman Maibitil, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su yawaita ibada...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Ikhwanil Musdafa, Malam Almuhammadi Akibu Sa’id Rijiyar Lemo ya ce, akwai abinda Allah ya hore masa wanda idan ya aikata shi...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’urrasul dake unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Ahmad Sorondinki ya ja hankalin al’umma da su rinka taimakawa marasa karfi a cikin watan Ramadan...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano ta kama lalatacciyar dusar dabbobi kimanin motar tirela hudu da kuma buhu dari bakwai da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta Kubutar da wata yar shekaru 15 da haihuwa dake unguwar Darerawa Quarters, karamar hukumar Fagge bisa tsare ta a cikin...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta koka a kan yawaitan rahoto Gandaye wadanda ba sa azumi tare da yin Allah wadarai da halin dabbanci da wani...