Kungiyar kwallon kafa ta Ja ko kore ta samu damar kai bantanta zuwa gasar ajin Tofa Premier bayan ta doke Darma United da ci 2 da...
Rijiyar Zaki Stars -0 Dorayi Babba Lions-0 Alfindiki United -4 FC Itihad-1 Wasan da za a buga a ranar Alhamis. Dorayi Babba Lions za ta fafata...
Gwamnatin jihar Kano ta zaftare albashin shugabannin dake rike da madafun iko da kaso hamsin cikin dari na watan Maris da ya gabata. Hakan na cikin...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano CPC da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun cafke wata mota maƙare da gurɓataccen Tumaturin gwangwani. Lamarin ya...
Junior Pillars 2-1 Clever Warriors Giodano FC 3-0 Admiral United
Ƙwararren likitan mata dake asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dakta Mahmud Kawu Magashi, ya ce, duk macen da a ka yi wa aiki na (CS)...
Wani ma’aikacin kamfani na neman mahukunta da su bi masa hakkin sa, sakamakon kwada masa mari da wani dan kasar India ya yi masa a lokacin...