Labarai4 years ago
Watan Ramadan: Tallafawa marayu zai rage musu raɗaɗi – Dagacin Gandun Albasa
Dagacin Gandun Albasa Injiniya Alƙasim Yakubu, ya shawarci ƙungiyoyi masu zaman kansu, dama sauran al’umma baki ɗaya, da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa marasa ƙarfi. Injiniya...