Gwamanatin Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce rundunar tsaro ta Bijilanti a matsayin kungiyar da ta ke taka muhimmiyr rawa a wajan samar da tsaro...
Hukumar Hisba ta yi arangama da wata mota kirar Roka wadda ta yi dakon Barasa wato Giya, har guda dubu Takwas da Dari Hudu (8,400). Babban...
Shugaban kungiyar iyalan Alhaji Inusa Gaidar Madaka Gaidar dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Hamza Sani Inusa ya ja hankalin al’umma da su rinka taron...
Mai unguwar yankin Danbare (D) dake karamar hukumar Kumbotso, Saifullahi Abba Labaran, ya ce a shirye ya ke ya yi gwajin kwakwalwa tare da sabuwar Amaryar...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero zai yi bikin naɗin sarauta a karon farko, tun bayan hawansa Sarkin Kano fiye da shekara guda. Gwamnatin jihar Kano...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Cidari, ya shawarci iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin zama ababen koyi a nan duniya...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA da sauran jami’an tsaro sun cafke wasu gurɓatattun magunguna da wa’adin amfani...