Shugaban majalisar malamai na kasa Malam Ibrahim Khalil, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su kara himma wajen tallafawa masu bukata ta musamman, domin rage musu...
Kwamandan Bijilante na unguwar Hausawa dake yankin karamar hukumar Tarauni Inusa Muhammad Shahada, ya ja hankalin matasa da su kaucewa daukar kayan da ba na su...
Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano, Malam Ibarahim Khalil ya ce akwai gyare-gyare dangane da yadda a ke yin fim din Hausa. Malam Ibrahim Khalil ya...
Al’umma unguwar Maikalwa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda wasu da ba a san ko suwaye ba su ka cinnawa makabarta...