Yayin da ake shirye-shiryen bikin Sallah karama, samari sun ce duk budurwar da ta yi kwalliyar abaya ba su a ciki a kai kasuwa. Sai dai...
Wasu daga cikin al’ummar karamar hukumar Wudil a jihar Kano sun koka kan yadda su ke zargin mahukuntan yankin da yin sama da fadi a kan...
Kungiyar Bijilante ta yankin unguwa Uku karamar hukumar Kumbotso ta kama wata matashiya da saurayia cikin Adaidaita Sahu mai kafa Uku da zummar za su tafi...