Labarai4 years ago
Mu ci gaba da ayyukan alheri bayan Ramadana – Limamin Sabuwar Madina
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa Sabuwar Madina, Malam Muhammad Yakub Umar ya ja hankalin al’ummar musulumi da su ci gaba da...