Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da cewa, Jami’an ta takwas ne su ka jikkata ciki har da mutum biyu da su ka je...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce, kuskure ne babba sauke mai da rana a gidan mai, domin hakan ne sanadiyar tashin gobara a gidan...
Manajan gidan man Al-Ihsan dake unguwar Sharaɗa Phase one, Muhammad Labaran Ƙofar Nasarawa, ya ce, gobarar da ta tashi a gidan man su ba laifin su...