Kungiyar kwallon kafa ta Sharada United da ke karamar hukumar birni a jihar Kano, ta dawo ci gaba da daukar horo bayan da ta shafe dogon...
Kungiyar kwallon kafa ta Freedom Galaxy za ta barje gumi a wasan karshe na da kungiyar kwallon kafa ta Malaga Indabawa. Wasan dai za a fafata...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Kofar Ruwa za ta kara da One 2 Tell 10 FC a filin wasa na Mapo Babies Hotoro a ranar Laraba....
Kungiyar Islamic Foundation ta jihar Kano ta ce, akwai bukatar matasa su kara himma wajen neman sana’a domin suma Annabawa ba su zauna hakanan ba sun...
Kungiyar kwallon kafa ta Dorayi Babba Lions ta bukaci dukannin ‘yan wasan ta da su shirya dawo wa daukar horo a Laraba, domin tunkarar kalubalen da...
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta ce, ta ji dadin goyon bayan da iyaye, da sauran jama’a su ke bata ta, musanman a lokutan bikin Sallah...
Shugaban hukumar dake kula da kafafen yada labarai ta kasa (NBC) Farfesa Armstrong Idacaba ya ce, nan da watan Oktoba mai kamawa za a daina kallon...
Sakataren Ƙungiyar Bijilanten unguwar Ja’oji Musa Isah Murtala, ya ja hankalin iyaye da su ƙara lura da zirga-zirgar ƴaƴan su, domin gudun faɗawar su cikin wani...
Shugaban Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Kwamared Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya shawarci ‘yan sandan jihar Kano dama ƙasa...
Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano ta ce, mazauna gidan ajiya da gyaran ba su ji dadin tafiya yajin...