Shugaban kungiyar Mu Kyautata Rayuwar Mu, Barista Manu Abdussalam ya ce yawaitar kungiyoyin al’umma da su ke taimawa mabukata abu ne mai kyau, kuma zai rage...
Mataimakin shugaban sashin binciken manyan laifuffuka dake jami’ar, Yusif Maitama Sule, Detective Auwal Bala Durumin Iya, ya shawarci al’umma da su ƙara duƙufa wajen baiwa jami’an...
Dagacin unguwar Dabai dake karamar hukumar Gwale, Malam Sanusi Ahmad Dahiru, ya hori daidaikun kungiyoyi ma su zaman kan su da su kara rubanya kokarin da...