Tamburawa United ta yi rashin nasara a hannun Rimin Gado Academy da ci 5 da 4. A wasan sada zumunci da a ka fafata a Kano....
A gasar cin kofin kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano da a ka fafata a Nasarawa. NBA reshen Ungogo ta yi rashin nasara a hannun...
A ci gaba da gasar Unity Cup wanda a ke fatata a jihar Kano, kungiyar kwallon kafa ta Cosmos United ta doke Ramcy FC Kano da...
Rundunar sojin kasar nan ta uku dake Bukavu a jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar cewa kar su tsorata a lokacin da rundunar ke tsaka da...