Wani Boka dake Rikadawa a karamar Hukumar Madobi, ya fada komar ‘yan sandan jihar Kano, sakamakon kama shi ya na amfani da fararen Mata. Bokan wanda...
Jami’an hukumar Hisba ta jihar Kano sun karbi horon sanin makamar aiki game da harkokin tsaro da kuma binciken manyan laifuka. Masanin harkar tsaro da kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, sakamakon yajin aikin da ma’aikatan Shari’a ke yi a wannan lokacin, su na bayar da belin kananan laifuka ne...
Ana zargin wata Malamar makaranta da yi wa dalibin ta dukan da ya yi sanadiyar mutuwar sa, bayan an garzaya da shi asibiti a unguwar Kurna....
Da sanyin safiyar ranar Tatala ne 01-06-2021, wata mata mai suna Khadija Ahmad da ake zrgin kiyayyar mijin ta ta ciyo ta a unguwar Gaida ta...