Mai Unguwar Mai Kalwa dake yankin karamar hukumar Kumbotso, Malam Basiru Dahiru Yakubu, wanda a ka fi sani da mai unguwa na Amira ya ce ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karrama gidan Radio Dala FM, bisa baiwa rundunar damar ganawa da Al’umma kai tsaye ta cikin Shirin Dansanda da jama’a....
Babbar kotun jiha mai lamba hudu karkashin mai shari’a Justice Lawan Wada Mahmud, wasu matasa uku sun gurfana kan zargin laifin hada baki da kuma fashi...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, za ta magance matsalar mutuwar aure ta hanyar wayar da kan mata zamantakewar aure. Babbar mataimakiyar kwamandan Hisba bangaren...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za ta kaddamar da dokar da za ta rika duba a kan yadda ake barwa mata...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da nasarar cafke wata mace da ta haifi jariri ta kuma Jefa shi cikin Rijiya wanda haka yayi sanadiyyar mutuwarsa....
Rundinar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Malata Dorayi, wanda aka yi zargi da laifin kisan kai a watan da...