Babban Kwamandan hukumar Hisbah Al-Seikh Muhammad Sani Ibin Sina ne, ya yi kira ga al’umma da su ƙara himma wajen yin biyayya ga na gaba dasu....
Wani magidanci mazaunin Niger, tsoron abinda sakamakon gwajin jini kafin aure zai nuna, an yi zargin ya biya sadaki auren, kuma ya taho da matar Kano...
Limamin masallacin Juma’a na unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Muhammad, ya yi kira ga al’umma das u yawaita addu’a da Istigfari domin samun saukar ruwan sama....
Limamin masallacin Juma’a na Imam Jami’ur Rasul dake unguwar Tukuntawa, Malam Abubakar Ahmad Soron Dinki ya ce, sai al’umma sun koma kan koyar Annabi (S.A.W) sannan...
Limamin masallacin Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa Sabuwar Madina, Malam Muhammad Yakub Madabo ya ce, Ni’ima ce babba Allah ya shiryar da mutum kan hanya madaidaiciya...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Darul Hadis dake unguwar Tudun Yola a karamar hukumar Gwale, Malam Umar Ibrahim Indabawa, ya ja hankalin al’umma da su yawaita...