Hukumar bunkasa tsirrai da dabbobi ta kasa, NABDA, ta bukaci manoma da su kauracewa amfani da iri mara inganci da nufin samun yabanya mai albarka a...
Wata mahaifiya ta gargadi ‘yan mata masu tafiya kan titi su na rangwada domin hakan ne ya janyo Aljani ya shiga jikin ‘yar ta. A cewar...
‘Yan Jaridun sun karbi horo kan yadda ake gudanar da binciken kwakwaf game da wani al’amari mara kyau da ake yi a karkashin kasa a garin...
Matan unguwar Gaida Goruba dake karamar hukumar Kumbotso, na neman tallafin gwamnatin Kano domin dawo musu da Na’urar bayar da wutar lantarki da aka dauka za...
Ana zargin wata Uwar gida, zafin kishi ya sa ta ki yarda a shigar da gawar mijinta cikin gida, saboda ba sa tare da mijin, sai...
A ranar Juma’a ne za a fara gasar cin kofin kalubale na Umar Gago Challenge Cup wanda kungiyoyi 24 ne za su fafafata a gasar. Ga...
Lauya mai zaman kansa dake jihar Kano, Umar Usman Ɗan Baito, ya shawarci magidanta, da su kaucewa barin mazajen da ba maharramin su ba, shiga gidajen...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Rugafada a karamar hukumar Kumbotso, Mallam Ayuba Abubakar, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴan su. Mallam Ayuba...