An kama wani matashi da wata zabgegiyar wukar da ya ce, farauta yake yi da ita da rana a cikin tsakiyar gidajen al’umma. Kwamandan bijilante na...
Wata budurwa da Hukumar Hisba ta kamo, bayan an yi mata gwaji aka gano tana da Kanjamau, aka dora ta a kan magani, sannan aka mikata...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da damke daya daga cikin wadanda ake zargin da kashe samari biyu a yankin Bachirawa ‘yan Tukwane dake karamar...
Kungiya mai rajin kare al’amuran Arewa, wato Northern Concern Solidarity Iniative, ta yi kira gwamnatin tarayya da ta mayar da ranar daya ga watan biyar na...
An sake yiwa Dakarun hukumar hisba a jihar Kano Allurar rigakafin Corona karo na biyu domin raba su da cutar COVID1-19. Babban kwamandan hukumar hisba Sheikh...
Ana zargin wasu ‘yan daba sun kashe samari biyu ‘yan gida daya a yankin Bachirawar ‘yan Tukwaneb dake karamar hukumar Ungoggo a ranar Juma’ar makon da...