Kwamitin gyaran makabartar a yankin unguwannin Indabawa da Sagagi da kuma Kofar Na’isa ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kawo dauki domin gyaran makabartar....
Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’udu dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariyya Abubakar ya yi kira ga al’ummar musulmi da su rinka kyautata...
Hukumar hana sha da Safarar miyagun kwayoyi da sauran jami’an Tsaro sun gudanar da wani tattaki a Wani bangare na bikin yaki da shaye-shaye da majalisar...
Sakataren ƙungiyar masu siyar da Burodi dake Kano, Kabiru Hassan Abdullahi, ya ce sun shirya tsaf wajen ƙara farashin Burodin da su ke siyarwa, bisa yadda...
Kotun ɗaukaka ƙara ta shari’ar muslunci ta ce za gudanar da sauraron shari’ar ɗaukaka ƙara a rukuni na ɗaya dake ƙaramar hukumar Rano. Ta cikin wata...