Babban Safeto na Janar na rundunar ‘yan sanda ta kasa Alkali Baba Usman, ya ziyarci jihar Kano domin ganawa da Jami’an sandan jihar, wajen tunatar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da bayar da gudunmawa wajen bunkasa harkokin ilimin manya a jihar, domin wayar da kan su dangane...
Wani matashi ya gurfana a rukunin kotunan Shari’ar musulunci dake zamansu a Kofar Kudu, da zargin tsayawa wani Almajiri aka ba shi Baburin Adaidaita Sahu daga...
Kotun jiha mai lamba 19 karkashin mai shari’a Maryam Ahmad Sabo ta ci gaba da sauraron wata kara da wani mutum Alhaji Aminu Bala ya shigar...
Kotun daukaka kara ta shari’ar musulunci dake jihar Kano za ta nada sababbin alkalai a kotunan shari’ar muslunci su 34 wanda za su jagoranci harkokin shari’ar...