Limamin masallacin juma’a na Amirul Jaish, Aminu Abbas Gyaranya ya ce, al’umma su ƙara ƙaimi wajen yin Nafilfili da kuma Istigfari domin fita daga cikin halin...
Limamin masallacin juma’a na Jami’u Rasul dake unguwar Tukuntawa gidan Maza a karamar hukumar birni a jihar Kano, Malam Abubakar Ahmad Soronɗinki, ya yi kira ga...
Na’ibin Limamin masallacin juma’a na Masjidul Ƙuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, Malam Ahmad Ali, ya ja hankalin al’ummar musulmi, da...
Kungiyar ma su sayar da mayukan shafawa da dangogin su dake kasuwar, Muhammadu Abubakar Rimi Sabon Gari ta mika gurbatattun mayukan shafawa ga hukumar kare hakkin...
A wasan sada zumunci da a ka fafata a jihar Kano, kungiyar kwallon kafa ta FC Rising Stars ta yi rashin nasara a hannun Dorayi Warrios...
Rundunar ‘ƴan Sandan jihar Kano ta ce ta shirya tsaf wajen daƙile ayyukan ɓata garin da su ke ƙwacen wayoyin mutane, musamman ma a cikin baburan...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadon Ƙaya, Dr Abdullah Usman Usman, ya ja hankalin masu yi wa gawa wanka da su yi...