Limamin masallacin Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye Gangar Ruwa, Malam Zubairu Almuhammady, ya ce Annabi (S.A.W) zababbe ne a cikin halittu, domin ya na daga...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u, Sheikh Aliyul Qawwas dake unguwar Maidile a karamar hukumar Kumbotso, Malam Muhammad Kamaludden Abdullahi Maibitil, ya ce manzon Allah (S.A.W) shi...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa, Malam Muhammad Yakubu Madabo, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu hakuri da...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi dake unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u, ya ce duk abin da Annabi ya umarta,...
Babban limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su guji...
Babbar kotun jIhar Kano mai lamba 7 karkashin mai shari’a, Usman Na’Abba ta gurfanar da wani matashi da a ke zargin sa da laifin kashe wani...
Dubun wasu matasa ta cika wanda a ke zargin sun saci Babur ɗin Adaidaita Sahu a unguwar Mundaɗu dake karamar hukumar Kumbotso. Wakilin mu na ‘ƴan...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 7 karkashin mai shari’a, Usman Na’Abba, ta dage sauraron Shari’ar nan da gwamnatin jihat Kano ta gurfanar da wani matashi...
Lauyan Abduljabbar Nasiru Kabara, Barista Sale Muhammad Bakoro, ya ce, babu yadda za a yi ace mutum ya na tsare, kuma laifin da ake tuhumar sa...
An ci gaba da gwanjon kayayyakin wasu mutanen da kotu ta yi hukunci a kan su, saboda gaza biyan bashi a harabar kotunan Majistret na Noman’s...