Shugaban kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Kwamared Karibu Yahya Lawan Kabara, ya ce, mafi yawan lokuta wasu iyayen ne...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, mafi yawancin laifukan da matasa ke aikatawa, shaye-shaye da fadan daba da kuma kwacen waya ne, saboda haka iyaye...
Wani matashi da a ke zargin ya saci mota a cikin asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano, ya ya shga hannu a lokacin da...
Babban Jojin jihar Kano Justice Nura Sagir Umar ya ce, bayan dawo wa daga yajin aikin ma’aikatan Shari’a a ranar Talata, duk wata shari’ar da aka...
Ana zargin jami’an hukumar VIO sun sanadiyar faduwar wata babbar mota dauke da Shinkafa a Sabon titin Panshekara, unguwar Ja’en dake karamar hukumar Gwale. Yaron motar,...
Babbar kotu mai lamba 7, karkashin Justice Usman Na Abba ta sanya ranar 29 ga watan gobe, domin zartas da hukunci a kunshin shari’ar da gwamnatin...
A yau ne aka bude kotuna a fadin kasar nan sakamakon rufe kotunan da aka yi tsahon sati goma sha daya, bisa yajin aikin da kungiyar...