Babbar kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a sabon gari a jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Hamza Garba Malafa, ta yi umarnin a kamo mata...
Kungiyar Bijilante ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama sama da mutane dubu biyar wadanda ake zargi da aikata mabanbantan laifuka wanda ta mika...