Babbar kotun jaha mai lamba 1 karkashin jagorancin mai shari’a Dije Abdu Aboki, ta zartas da hukuncin kisa akan wasu mutane biyar. Tun da farko gwamnatin...
Shugaban jam’iyyar APC ta kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya gayyaci tsohon ubangidansa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zuwa...
Alkalin babbar kotun shari’ar musulunci ta kasuwar Rimi dake zaman ta a Shahuci, Ambbasada, Barista, Alkali Abdu Abdullahi Waiya, ya shawarci ma’aikatan jarida da su kara...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tseratar da ran wani matashi mai suna Saifullahi Rabi’u mazaunin unguwar Samegu, da ya yi yunkurin kashe...