Labarai11 months ago
Matsalar Tsaro: Dan Bindiga sanye da Hijabi ya kashe jami’in Dan Sanda da jikkata wasu
Dan Bindiga sanye da Hijabi, ya kashe wani jami’in ‘yan sanda a lokacin da suke aiki a kauyen Saki Jiki dake karamar hukumar Batsarin jihar Katsina....