Kungiyar ‘yan kasuwar canji da ke birnin tarayya Abuja sun sanar da rufe kasuwa daga gobe Alhamis, har sai abin da hali ya yi sakamakon tsadar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce babu sulhu tsakanin ta da ‘yan ‘addan da suke addabar mutane a sassan jihar. Gwamnan jihar Dauda Lawal Dare ne ya...
Yayin da matsalar tsaro ke kara ta’azzara a sassan jahohin Najeriya, majalisar dattawan kasar ta yi sammacin manyan hafsoshin tsaron kasar. Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan...
Masanin tsaron nan Ditective Auwal Bala Durumin iya, ya ce matukar ana son a kawo karshen matsalar tsaro a sassan jahohin Arewacin kasar nan, tabbas sai...