Manyan Labarai4 months ago
Bamu yadda da mayar da hukumomin gwamnati daga Abuja zuwa Legas ba – Gamayyar Kugiyoyin Arewa
Zauren gamayyar kungiyoyin Arewacin kasar nan ya ce bai gamsu da yunkurin shugaban kasa Bola Ahmad Tunibu ba, na yunkurin mayar da wasu manyan hukumomin gwamnati...