Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin fitaccen dan wasan Hausa na masana’antar shirya Fina-finan Hausa ta Kannywood Ali Nuhu, a matsayin shugaban hukumar...
Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen gwamnan kano.
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’umma musamman ma matasa, da su kaucewa barin yin...
Yau juma’a 12 ga watan Janairu kotun koli za ta yanke hukunci tsakanin Abba Kabir Yusuf da kuma Dakta Nasiru Yusuf Gawuna. Shari’a ce dai da...