Kotun majistret mai lamba 19 karkashi jagorancin mai shari’a Binta Galadanci, ta fara sauraron wata shari’a wadda ‘yan sanda suka gurfanar da Ahmad Dahiru mai Huddadu,...
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya nemi afuwar ‘yan kasar kan tsauraran matakan da ya rinka dauka yayin da yake kan karagar mulkin Najeriya, da...