Gwamnatin jihar kano ta ce duk da tsaikon shari’un da ta fuskanta tayi aiyuka masu tarin yawa ga al’umma a fadin jihar. Gwamnan Kano Injiniya Abba...
Sabon shugaban kungiyar kare hakkin dan adam ta Global Community for Human Right Network dake jihar Kano, Alhaji Gambo Madaki, ya shawarci al’umma su mai da...