Kungiyar Bijilante ta kasa reshen jihar Kano, karkashin babban kwamandan ta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce binciken ta ya gano mutanen da aka yankewa hukuncin...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga shugabanni da su yi koyi da kyawawan marigayi sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero, musamman...