Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya soki lamirin shugaban kasa Tinubu kan kalubalen tsaron da take addabar al’umma a sassan kasar nan. Atiku Abubakar ya...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota, ta ce ta shirya fassara dokar hukumar daga harshen turanci zuwa Hausa, da na larabci wato...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta ci gaba da kai sumame da kama dilolin dabar Wiwi, a wani yunkuri...