Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar matashin nan mai suna Yusif Haruna da aka fi sani da Lagwatsani san shekari 18, da ake...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a sabon gari a jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Hamza Garba Malafa, ta yi umarnin a kamo mata...