Connect with us

Addini

Rahoto: Yadda aka rinƙa tafka kuskuren faɗin sabuwar shekarar musulunci daidai

Published

on

A wani zagayen jin domin jin ta bakin al’umma da gidan rediyon Dala FM Kano ya yi, a kan hutun sabuwar shekarar musulunci da gwamnatin jihar Kano ta bayar, sun bayyana kwanakin watan daban-daban.

Wakilin mu na ‘yan Zau, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, ya hada mana rahoto dangane da yadda hutun na sabuwar shekarar musulunci a jihar Kano.

Saurari cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

 

 

 

Addini

Rahoto: A rinƙa kyautata alwala yadda Manzon Allah (S.A.W) ya yi – Limamin Al-Muntada

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Almundata da ke unguwar Dorayi, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, malam Nura Sani, ya ce, al’umma su rinka kyautata alwala, domin tana daga cikin manyan ibadu da Allah ya shar’anta ga bayinSa.

Malam Nura Sani, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, yayin da yake karin bayani, dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Mu rinƙa ƙoƙarin zuwa sallar Juma’a a kan lokaci – Limamin hukumar sharia

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Dayyib Haruna Rashid, ya ce, akwai buƙatar al’ummar musulmi, su rinƙa zuwa masallacin Juma’a a kan lokaci.

Malam Dayyib Haruna Rashid, ya bayyana hakan a zantwarsa da walikin mu na ƴan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Ɗinki.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Azumin Tasu’a da Ashura na kankare zunuban shekara guda – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin Juma’a Na Masjidul Ƙuba da ke unguwar Tukunwa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce,  Azumin Tasu’a day Ashura Na kankare zunuban shekara guda.

Malam Abubakar Tofa, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da walikin mu Na ƴan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Ɗinki.

Akwai cikakken rahoton a muryar da ke ƙasa.

Continue Reading

Trending