Neymar ba zai buga wasanni biyu na gasar cin kofin duniya da Brazil za ta buga ba, bayan da ya samu rauni a kafarsa ta dama,...
Shahararren dan wasan kwallon kafa, Pele, ya aike da sako ga ‘yan wasan Brazil, ciki har da Neymar da su dawo da gasar cin kofin duniya...
A ranar Laraba 30 ga watan Nuwamba ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta kasa na kakar 2022 da 23 (NWFL)....
Tsohon kyaftin din Najeriya, John Mikel Obi, ya bayyana dalilan da suka sa bai taba zama masoyin Cristiano Ronaldo ba. Mikel Obi ya dage cewa, ya...
Rundunar ‘yan sanda jihar Nasarawa, ta ce, ta gano gidan da ake zargin a na sayar da jarirai a karamar hukumar Karu na jihar. Rundunar ta...
Tsohon mai tsaron ragar Arsenal, David Seaman, ya bukaci kungiyar da ta sayi tsohon dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo. Seaman ya yi imanin cewa, zai...
‘Yan sandan kasar Indiya, sun ce ɓeraye sun lalata kusan kilogram 200 na hodar Ibilis da aka ƙwace a hannun wasu mutane da ke safararta aka...
Kungiyar masu samar da ruwan leda (ATWAP) ta kara farashin ruwan leda daya zuwa Naira 300. Shugabar kungiyar, Clementina Ativie, ce ta bayyana hakan a wata...
Gwamnatin jihar Ondo ta saka kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars a kasuwa domin siyar da kungiyar. Gwamnatin jihar Ondo ce ta dauki nauyin kungiyar. Sai...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila FA, ta ci tarar Kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo tarar fan 50,000 tare da dakatar da shi wasanni biyu. Bayan...
Hukumomi sun ce, za a fara kashewa ko kuma amfani da sabbin takardun Naira da Babban Banki CBN ya ƙaddamar a yau Laraba. Tun farko CBN...
A ranar Laraba ne kyaftin din Ingila Harry Kane za a yi masa gwaji a idon sawun sa na dama, kafin wasan da za su kara...
Iyalan Glazer na Manchester United sun ce, suna tunanin siyar da kungiyar. Amurkawan sun sa yi kungiyar kan kudi fam miliyan 790m kwatankwacin dala biliyan 1.34...
Dan wasan baya na Faransa, Lucas Hernandez, ba zai buga sauran gasar cin kofin duniya ba, saboda raunin da ya ji a gwiwarsa a wasan da...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai ƙaddamar da sabbin takardun kuɗi da aka sake wa fasali ranar Laraba. Gwamnan babban bankin ƙasa, Godwin Emefiele ne ya bayyana...