Da misalin karfe biyu da talatin da hudu ne na rana aka gudanar da sallar jana’izar shugaban darikar Tijjaniya na Afrika marigayi Sheikh Isyaka Rabi’u a...
Majalisar dinkin duniya ta ce, “yara dubu dari hudu ne a yankin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ke fama da matsanancin karancin abinci mai gina jiki. Sanarwar...
Sabon shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya ce gwamnatin sa za ta fara bada ilimi kyauta ga daukacin daliban makarantun Firamare da na sakandire dake...
Dakarun soja sun kashe wasu yan bindiga guda takwas a yayin wani musayar wuta a yankin karamar hukumar maru ta jihar zamfara, hakan na kunshe ne...